Posts

Showing posts from December, 2020

SAM NDA ISAIAH: ADIEU MY MENTOR

Image
The first time I read his article in the late 1990’s on Daily Trust, I instantly became a fan. What attracted me to him was his flair and forthrightness. Sam never minced his words as he clearly conveys to his reader that he is a true nationalist, a northerner and progressive. A group of mid-career journalists, Kabiru Yusuf, Garba Deen and Sam Nda Isaiah gathered and formed the Daily Trust at a time when the north has virtually no voice in the media circle in Nigeria of that time. Sam was a critical member of those luminaries that gave northern Nigeria a voice, especially with the political permutations, alignments and re-alignment for the unavoidable return to democracy, after the military clearly understood the writings on the wall as the popular agitations and cries for democratic governance swept the globe. Singlehandedly, in 2001 he created the Leadership Newspaper Group that went on to become a household name in the media not only in the north but in the country. Our generati

MALAMAI SUN TAIMAKA WAJEN RUSA AREWA

Image
Malaman mu, walau na kirita ko musulmi, na da hannu wajen rushewar yankin arewa. Arewacin Najeriya tun daga samun yancin kai har zuwa farkon mulkin sojoji, duk da banbance-banbancen addini da kabila, ana zaune lafiya kuma an fara samun habaka. A koyarwa ta manyan addinan mu guda biyu, Malamai su ne wadanda ya kamata su zama masu kariya ga tarbiyya da zamantakewa. Kuma babban aikinsu shi ne na kare gaskiya daga duk inda ta fito, amma sai a ka wayi gari sun kauracewa gaskiya ballantana ma su kare ta. Bari na bada wani gajeren misali. A lokacin mulkin Babangida, matarsa ta yi kokarin kafa hukumar Better life domin wayar da kai da samar da hanyoyin karfafa tattalin arziki. A irin tarukan da aka rika yi a jihohi na kaddamar da wannan shiri, a wata Jiha an zo wajen taron inda a ka gayyato wani babban malami da zai yi addu’a da kuma dan gajeren bayani. Yayin da aka kira wannan malami ya isa wajen lasifika, sai ya juya ya tambayi mutumin da ya gayyato shi “Shin ku na son a soki wannan lamari n