Posts

Showing posts from November, 2020

BUHARI ZAI KASHE MU DA BASHI

Image
A watan October na shekarar 2005,  Nijeriya da kungiyar Paris Club mai bada basuka ga kasashe sun sanar da yarjejiniyar yafewa Najeriya bashin da ya kai dala biliyan $18 tare da rage kudaden ruwa da ya kai dala biliyan $30 billion. An kammala wannan yarjejeniya bayan Najeriya ta gama biyan karshe na bashinta wanda ya sa aka yafe ragowar a ranar 21 ga watan Afrilu na 2006. Wannan lokaci na da matukar mahimmanci ga Najeriya kuma da a ce mahukunta daga wancan lokacin zuwa yanzu sun yi abinda ya kamata, da tuni kasar ta shiga jerin kasashe 20 masu karfin tattalin arziki . Bayan yafe wannan bashi, bashin kasar ya zama dala biliyan $3.5 kacal, amma bayan shekaru 15 sai ga shi bashin ya sake habaka inda a wannan shekara ta 2020 kamar yadda hukumar da ke kula da basukan kasar (Debt Management office DMO) ta sanar da cewa bashin ya kai Naira Tiriliyan 31.01 (wato dala biliyan $85.9). Matsayin yawan bashi idan an kwatanta da karfin arzikin kasa ya karu zuwa kaso 28%, sama da yadda ya ke a was

IS BUHARI DEBITING US TO OBLIVION?

Image
  In October 2005,  Nigeria  and the Paris Club announced a final agreement for  debt relief  worth $18 billion dollars and an overall  reduction  of  Nigeria's debt  stock by $30 billion. The deal was completed on April 21, 2006, when  Nigeria  made its final payment and its books were cleared of any Paris Club  debt. It was a huge moment for Nigeria’s economy and should have propelled Nigeria into G20 had we really used this opportunity to invest in our people and economy. In 2006 after the debt relief, our total debt stood at mere $3.5 billion dollars but fifteen years later in 2020 according to the debt management office (DMO) Nigeria’s Total Debt Stock (Foreign & Domestic), as at June 2020 stood at N31.01 trillion ($85.9 billion dollars). Nigeria’s debt to gross domestic product ratio has increased to 28%, it remains lower than the average ratio recorded in sub-Saharan Africa. Between 2015 to 2019, the Nigerian government spent about N34.83 trillion ($88.3 billion dollar

YADDA ZA'A HANA FARANSA CIN MUTUNCIN ANNABI

Image
Kiyayya ga musulmi, annabi da kur’ani ba sabon abu ne, domin ya samo asali tun farkon zuwan musulunci sakamakon kakkabe bautar gumaka a Makka da murkushe daulolin Farisa da ta Bizantiyawa, wadanda a wannan lokaci su ne daulolin da ke mulkar duniya. Sakamakon haka sai gungu-gungun kabilu su ka rika barkowa su na shiga musulunci abinda ya tsananta kiyayya ga musulmi. Bayan kafuwar musulunci, addinin ya kai kudancin Asia a farkon karni na 8 lokacin da sojojin musulunci karkashin jagorancin Mohammad Bn Kassim su ka isa gabar Sind a shekarar 711. Haka nan a daidai wannan lokacin ne kuma Tariq Bn Ziyad ya isa Gibraltar (wadda ta samo sunanta daga sunansa a larabce wato Jabar al-Tariq) wadda a yanzu ke karkashin kasar Sifaniya da ke turai. A wajajen karni na 14 kuma daular Usmaniyya (Ottoman empire) ta kafa na ta sansanin a turai da wasu sassa na Rasha a yanzu. Sakamakon daruruwan shekaru na hamayya tsakanin addinan musulunci da na kiristanci a turai, ya haifar da yake-yaken crusade wadanda F

AREWA KO DAI YAUDARA

Image
  2010 Arewa! Da zarar ka ji wannan kalma to ka sani fa cewa ‘yan boko da masu mulki na son amfani da ita don ci gaba da danniyar da su ke wa talakawan arewa. Wannan kalma ta samo asali tun kafin turawa su hade kudancin da arewacin Nigeria a 1914. Sahun farko na ‘yan arewa da suka yi fafutukar kare hakkin wannan yanki, irinsu Malam Aminu Kano, Sardauna, Tafawa Balewa, Ribadu da sauransu, sun bar duniya ba tare da sun mallaki wani abin azo a gani ba. Wasunsu ma saboda arewan aka kashe su. Kaucewar su ke da wuya mabiyansu sun yi kokarin kamantawa wajen kamewa daga cin dukiyar jama’a, kuma an tabbatar ba su yi sata ba, irinsu shugaban kasa Gen. Gowon da Murtala. Abin takaici, su kuma su na kaucewa sai aka sami shugabancin Obasanjo da Yar Adua, wadanda daga lokacin su ne aka fara samun shugabanni suna tara kazamar dukiya kuma an halatta cin hanci da rashawa cikin al’amuran gwamnati. An kafa kamfanin karfe na Ajaokuta wanda bayan tsawon shekaru da lakume sama da Naira Biliyan 960 bai samar

HOW MANY TIMES DID GOD ASKED US TO THINK IN THE QURAN?

Image
  "And we have sent down to thee the book (Qur’an) explaining all things, as a guide, a mercy and glad tidings to the believers" The Qur’an here is claiming everything is explained therein including all the branches of knowledge from Agriculture to Astronomy, Education and Economics, Law and Language, Accountancy and Administration, History and Evolution, Science and Spirituality etc. It would seem an impossible ask for a book one and a half thousand years old to contain subjects that were developed centuries later, but examining the scripture will corroborate the claim. One big problem posed to religious scholars researching the scriptures is their naïve assumptions that everything should be glaringly literal. God told us in Q47:24 "Do they not then earnestly seek to understand the Qur’an, or are their hearts locked by them? It is necessary for people who want to understand the scriptures to employ research in order to understand the verses. Research enables us to use o

IS ATHEISM A RELIGION?

Image
Ali Abubakar Sadiq · July 27, 2017 Recipient of Cambridge University award for journalist on science and religion Originally Answered:  Is atheism a belief or a realization? Remove Banner LEGALLY:  Atheism is a belief…a Religion. As painful as it may seem to all the Atheist out there, the Supreme Court of that great land, the land of rising Atheism…America, defined it so. Atheism is awarded all the vital protections and laws as any other religion. Therefore the more angrily an Atheist argues or denies other religious views the more he or she is demonstrating genuine zealousness of that religion, making the angry Atheist a religious zealot. It is ironically a religion that both knows of God’s existence and location, well enough to run from it. For analogy, if someone drops a live hand grenade in a crowd, those who does not know what it is will ignore it like any other tumbling thing on the ground. But for those who knew about a live hand grenade will run like hell away from the place LO

LAIFIN RAHAMA SADAU, AFAKALLAH AND KANNYWOOD

Image
Asalin Rahama Sadau yar rawar gala ce kafin Ali Nuhu ya kyalla ido ya hango ta da fahimtar cewa wannan yarinya za ta iya zama wata gagarumar jaruma. Kasancewar Alin ne ya kawo ta masana’antar hadi da cewa ta iya acting, kafin ka ce me, ta fara samun shahara yadda ta dusashe sauran taurari mata. Cikin abubuwan da su ka daga likkafar wannan yarinya aka san ta sosai bai rasa nasaba da kutsa kanta cikin rigingimu iri-iri tun shigowarta wannan masana’anta, watakila ta na ganin cewa ta hanyar saka kanta cikin rikice-rikice su ne za su dawwamar da tauraronta a sama ba tare da la’akari da irin al’ummar da ta sami kanta a ciki ba. Rikicin baya bayan nan ba shi ne na farko, ko na biyu ko na uku ko hudu ba, shine rikici na biyar da ta sami kanta idan zamu iya tunawa. A farkon shigowarta masana’antar Kannywood ta sami rikici da babban jarumi Adam Zango yayin da ta je wajen da ya ke daukar wani fim nasa kuma ta tashi aikin tare da yin fashe-fashe, abinda ya kai su gurfana gaban kwamitin ladabtarw

THE SINS OF RAHAMA SADAU, AFAKALLAH AND KANNYWOOD

Image
Rahama Sadau began her career in the entertainment industry as a stray dancer, jumping from one stage to another, before the keen eyes of Ali Nuhu spotted her and saw the potential of making a star out of the stage dancer. Associating with Ali Nuhu as her mentor, coupled with an excellent ability to act, paved her way into stardom and before you know it she has became a household name eclipsing former stars. It happened in a rollercoaster fashion, all thanks to her nagging ambition and belief that she can only reach the top and stay there by stirring controversies that will surely stay in the mainstream consciousness in wanton disregard for her peers, profession and the people she ought to represent. The recent ruckus about Rahama Sadau isn’t the first, second, third or even fourth but the fifth. Let us go down memory lane. Early on in her career Rahama Sadau wrecked Adam Zango’s shooting location and it took all the efforts of the disciplinary committee of MOPPAN to settle the dispu